Abuja, Najeriya —
A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon muna dauke da bayanai kan rawar da ‘yan kasa ka iya takawa wajen kawar da rashawa da cin hanci, a karkashin daftarin OGP daya kunshi tsarin wanzar da shugabanci na gari, wanda kasashen duniya suka rattabawa hannu a shekara ta 2016.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna