Washington D.C. — 
Shirin 'Baki Mai Yanka Wuya' na wannan mako ya duba batun sabuwar dambarwar da ta kaure a babbar jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya.
Saurari cikakken shirin tare da Murtala Faruk Sanyinna:
 
Dandalin Mu Tattauna