Washington D.C. — 
Shirin 'Baki Mai Yanka Wuya' na wannan mako, ya leka jihar Sokoto ne don duba ce-ce-ku-ce da ake yi ta yi game da kalaman Gwamnan jihar Ahmed Aliyu kan gyaran "bohol" 25 inda za a kashe naira biliyan 1.2.
Saurari cikakken shirin:
 
 
 
 
 
 
Dandalin Mu Tattauna