No media source currently available
Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon zai haska fitila ne a kan akidar wasu matasa a wasu sassa na yankin sahel, musamman a Najeriya da Nijar wadanda ke rike abubuwa masu hadari dake rikidewa su zama makaman cutar da al'uma.