Washington DC. —
Shirin Baki Mai Yanka Wuya Na wannan makon yayi duba ne akan batutuwan da ake mai da hankali akan su idan aka zo sha'anin zabe da siyasa a Amurka.
A saurari shirin tare da Murtala F. Sanyinna:
Dandalin Mu Tattauna