LAFIYA UWAR JIKI: Kalubalen Da Asibitin Gundumar Mayayi A Nijar Ke Fuskanta
Shirin lafiya uwar jiki na wannan makon ya leka jamhuriyar Nijar don jin irin kalubalen da asibitin gundumar Mayayi ke fuskanta na karancin jini a bankin jini na asibitin musamman a wannan yanayi na damina da mata masu juna biyu da kananan yara ke fuskatar rashin lafiya dake da bukatar karin jini.