Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mutane 3 Sun Mutu Yayin Da 'Yan Sanda Suka Dakile Harin Banki A Abuja


Mutane 3 Sun Mutu Yayin Da 'Yan Sanda Suka Dakile Harin Banki A Abuja
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:00 0:00

Kakakin 'yansandan Abuja SP Josephine Adeh ta ce bayan musayar wutar sun sami nasarar cafke 'yan bind iga uku a raye kana sun hallaka jagoran yan bindigar, kodayake suma a nasu bangaren wani jami'in dansanda ya rasa ransa.

XS
SM
MD
LG