No media source currently available
Masana tattalin arzikin dai sun jadada hakan ne a daidai lokacin da farashin dala a kan Naira ya kai sama da dubu 1 da 800 a yau Laraba kamar yadda zaku ji a bakin wannan masanin.