Muryar Amurka ta tattauna da Nastura Ashir Shariff, wani mai sharhi a kan al’amuran yau da kullun a game da wasu daga cikin abubuwan da shugaba Tinubu ya tabo a jawabin na shi na ranar dimokradiya.
Masu Sharhi Akan Batutuwan Shugaba Tinubu Na Ranar Dimokradiya