Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Cire Tallafin Man Fetur A Najeriya Ya Raba Kawunan 'Yan Kasar


Yadda Cire Tallafin Man Fetur A Najeriya Ya Raba Kawunan 'Yan Kasar
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:00 0:00

Tun bayan ayyana cire tallafin man fetur kawunan ‘yan Najeriya ya rarrabu, yayin da wasu ke goyon baya, wasu na sukar matakin, saboda su na ganin zai shafi da dama daga cikin marasa galihu da ke fama da matsin tattalin arziki.

XS
SM
MD
LG