Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya: Kotu Ta Kori Karar Gwamnatin Najeriya Kan Kwace Makudan Kudin Wani Dan Kasuwa, Yuni 12, 2023


Sarfilu Hashiim Gumel
Sarfilu Hashiim Gumel

Idan watakila mai sauraro zai iya tunawa a shirye-shiryenmu na baya mun kawo muku labarin wani dan Najeriya mai suna Muhammad B. Alhassan, mai wani kamfanin hada-hadar man fetur da ake kira Fahamuh Global Investment.

Muhammad wanda ya yi ikirarin maido kudaden hada-hadarsa gida da suka kai Naira Triliyan 17, daga kasashen larabawa da Amurka da kuma Rasha zuwa wasu bankunan Najeriya.

A karshe dai an karbe karar da mika ta ga sabon Alkali Peter Lifu wanda ya kori karar da nuna wadanda su ka shigar da karar na tafiyar hamainiya wajen kawo hujjoji ko gudanar shari’ar.

Ayi sauraro lafiya:

Ciki Da Gaskiya: Kotu Ta Kori Karar Gwamnatin Najeriya Kan Kwace Makudan Kudin Wani Dan Kasuwa – 10’42”
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:43 0:00

XS
SM
MD
LG