Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

KASUWA A KAI MIKI DOLE: Ziyara A Tsohuwar Kasuwar Jihar Sokoton Najeriya, Mayu 07, 2023

Kasuwa
Kasuwa

Tsohuwar Kasuwa ta kunshi kayayyaki daban-daban da suka hada katifar kwanciya, atamfa da takalma da sauransu.

Shirin “Kasuwa A Kai Miki Dole” ya ziyarci Tsohuwar Kasuwa da ke jihar Sokoto arewa maso yammacin Najeriya.

KASUWA A KAI MIKI DOLE: Ziyara A Tsohuwar Kasuwar Jihar Sokoton Najeriya - 10'00" mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:22 0:00

XS
SM
MD
LG