Kaduna, Najeriya — 
Shirin Kasuwa A Kai Miki Dole na wannan mako, ya garzaya kasuwar Gumi da ke hade da babbar kasuwar Checheniya a Jihar kaduna.
 
Shirin ya tattauna da masu kayan masarufi da kuma kayan sawa musamman a wannan lokaci da ake tunkarar karamarSallah.