A nan Amurka, yunkurin hana yara shiga kafafen sada zumunta a hukumance na kara yin zafi. Ya zuwa yanzu, masu bincike sun ce akwai abubuwa da dama marasa kyau da kuma nagartattu wanda kananan yara zasu iya cin karo da su a dandali.
Amurka Na Yunkurin Hana Yara Shiga Tarkon Sada Zumunta A Hukumance