Hankalin ‘yan Najeriya ya fara kwanciya a game da matakin canja kudi a kasar bayan da kotun ta bayar da umarnin ci gaba da amfani da tsofaffin takardun kudi na Naira har zuwa ranar 31 ga watan Disamban bana.
Hankalin ‘Yan Najeriya Ya Fara Kawanciya Game Da Matakin Canja Kudi