No media source currently available
Masu fama da cutar matsanaciyar damuwa dake shafar lafiyar kwakwalwa wato PTSD sun fi saurin fushi, tada zaune tsaye ko kuma kokarin kashe kansu, kuma ba su da sukunin kula da kulla dangantaka ko alaka da mutane.