Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Karancin Naira Da Man Fetur A Najeriya Ya Sa Mutane Barazanar Kaurace Ma Yin Zabe


Karancin Naira Da Man Fetur A Najeriya Ya Sa Mutane Barazanar Kaurace Ma Yin Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:59 0:00

Mutane a Najeriya na barazanar kaurace ma yin zabe saboda wahalar da suke sha ta tattalin arziki, sakamakon karancin Naira da kuma mai. Mun tattauna da Auwal Ibrahim Musa Rafsanjani, jagoran kungiyar yaki da cin hanci da rashawa ta Transparency International a Najeriya akan irin mataki da ya kamata.

XS
SM
MD
LG