Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shin Ko A Wannan Karo Najeriya Ta Koyi Darasi Na Canjin Kudin Daga Lamari Na 1984?


Shin Ko A Wannan Karo Najeriya Ta Koyi Darasi Na Canjin Kudin Daga Lamari Na 1984?
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:39 0:00

A shekarar 1984, gwamnatin soji karkashin jagorancin Muhammadu Buhari ta sauya kudin Najeriya, a wani mataki na yaki da cin hanci da rashawa. Sai dai karancin lokaci da aka ba jama’a na su sauya kudadensu, ya sa da dama yin babbar asara. Shin ko a wannan karo an koyi darasi daga lamarin na 1984?

XS
SM
MD
LG