Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana Zargin EFCC Da CBN Da Rike Makudan Kudin Wani Dan Kasuwa, Janairu 02, 2023


Sarfilu Hashim Gumel
Sarfilu Hashim Gumel

Shirin nan kamar yanda a ka saba ya na bin kadun mutanen da a ka zalunta ta hanyar zamba cikin aminci, dukiyar marayu, hakkin wadanda su ka yi ritaya da ma wasu da ke aikin, yaki da cin hanci da rashawa da kare ‘yancin dan-adam.

A yau zamu duba wasu makudan kudade na wani dan kasuwa Muhammad Hasssan mai kamfanin Fahamuh da aka rike.

Saurari cikakken shirin:

Ana Zargin EFCC Da CBN Da Rike Makudan Kudin Wani Dan Kasuwa - 9'43"
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:43 0:00

XS
SM
MD
LG