LAFIYARMU: Waiwaye A Kan Abubuwan Harkokin Lafiyar Al’umma Da Suka Faru A Shekarar 2022
A wannan makon, shirin Lafiyarmu zai yi waiwaye a kan abubuwan harkokin lafiyar al’umma da suka faru a shekarar 2022, musamman irin nasarori, nakasu da aka samu. Mun ji ta bakin al’umma a game da irin nasarorin da suka samu a game da kudurorin da sukayi na kula da lafiyarsu a wannan shekara.
Zangon shirye-shirye
-
Disamba 17, 2024
🩺 LAFIYARMU: Abubuwan da Ka Iya Janyo Matsalar Rashin Karfin Gaba