A ranar Talata ne shugaba Joe Biden na Amurka ya karbi bakuncin shugabannin kasashen Afirka kimanin hamsin, a wajen babban taron da Amurka ta shirya da shugabannin Afirka a Washington.
Amurka Ta Karbi Bakuncin Shugabannin Kasashen Afirka 49 Da Kuma Tawagar Kungiyar Tarayyar Afirka