Masu sharhi a Najeriya sun ce sauya fasalin manyan takardun kudi da gwamnati ta yi a daidai lokacin da ake shirye-shiryen zabe da kuma yadda tattalin arzikin kasar ke cikin mawuyacin hali, abu ne da zai iya haifar da babbar matsalar.
Sauya Fasalin Manyan Takardun Kudi A Najeriya Zai Iya Haifar Da Babbar Matsala - Masana