No media source currently available
A wannan makon, shirin Lafiyarmu zai duba batun lafiyar koda da yadda tasirinta ya ke ga lafiyar mutane da kuma bayani kan cutar koda daga bakin kwararriyar likita.