No media source currently available
Mutane da dama a fadin duniya na amfani da kalanzir, itace, gawayi, da kwal wajen dafa abinci da ma dumama wuri a yawancin lokuta.