Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan Gudun Hijirar Rikicin Boko Haram a Najeriya


'Yan Gudun Hijirar Rikicin Boko Haram a Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:06 0:00

Shugabar hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Borno, Hajiya Yabawa Kolo ta ce gwamnatin jihar ta na iya bakin kokarinta wajen kyautata rayuwar ‘yan gudun hijirar rikicin Boko Haram.

​
XS
SM
MD
LG