Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A Nijar Dan Takarar Jam'iyya Mai Mulki Mohamed Bazoum Ya Lashe Zaben Shugaban Kasa

VOA60 DUNIYA: A Nijar  Dan Takarar Jam'iyya Mai Mulki Mohamed Bazoum Ya Lashe Zaben Shugaban Kasa
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A jamhuriyar Nijar aka sanar da dan takarar jam'iyya mai mulki Mohamed Bazoum a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa yayinda magoya bayan yan adawa suka ce an tafka magudi inda suka ci gaba da kona tayoyin mota akan tittuna.

​
XS
SM
MD
LG