Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: ‘Yar takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar Democrat Sanata Kamala Harris ta yi kira ga Amurkawa da su kada kuri'a

VOA60 DUNIYA: ‘Yar takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar Democrat Sanata Kamala Harris ta yi kira ga Amurkawa da su kada kuri'a
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A nan Amurka ‘yar takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar Democrat Sanata Kamala Harris ta yi kira ga Amurkawa da su kada kuri'a, yayin da ta kafa tarihi.

​
XS
SM
MD
LG