Ranar 13 ga watan Disamba ne a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar Shugaba Issouhou Mahamadou ya jagoranci jana’izar sojoji 71, da suka rasu a sakamakon harin ta’addancin da ya rutsa da su ranar Talatar 10 Disamba, a barikin sojan Inates kan iyakar kasar da Mali.
Shugaban kasar Nijar Issouhou Mahamadou Ya Jagoranci Jana’izar Sojoji 71

5
Nijar: Jana'izar Sojoji 71

6
Nijar: Jana'izar Sojoji 71

7
Nijar: Jana'izar Sojoji 71

8
Shugaban Kasar Nijar Issouhou Mahamadou A Jana'iizar Sojoji 71 Da Aka kashe
Facebook Forum