Hotunan gudanar da wani taro a Amurka, domin yin tuni kan sauran ‘yan matan makarantar Sakandare na garin Chibok da mayakan Boko Haram suka sace a jihar Borno da ke Arewa Maso Gabashin Najeriya a shekarar 2014.
'Yar Majalisa: Ba Za Mu Manta Da 'Yan Matan Chibok Ba

5
Taron Tuna 'Yan Matan Chibok

6
Taron Tuna 'Yan Matan Chibok

7
Littafin Da Isha Sesay Ta Rubuta "Beneath The Tamarind Tree"

8
Isha Sasey Shahararriyar 'Yar Jarida Wadda Ta Rubuta Littafi Game Da 'Yan Matan Chibok
Facebook Forum