Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Duniya: A Amurka, An Kama Tsohon Mai Bai Wa Shugaba Trump Shawara Akan Harkokin Yakin Neman Zabe A Yau Juma'a

VOA60 Duniya: A Amurka, An Kama Tsohon Mai Bai Wa Shugaba Trump Shawara Akan Harkokin Yakin Neman Zabe A Yau Juma'a
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A Amurka, an kama tsohon mai bai wa shugaba donald Trump shawara akan harkokin yakin neman zabe a yau juma'a, saboda zarge-zargen aikata manyan laifuka da dama a bincike na musamman da ake yi game da katsalanan din Rasha a zaben Amurka na 2016.

XS
SM
MD
LG