Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Afirka: Mai Ba Da shawara Ma Shugaban Amurka Kan Tsaro, John Bolton, Ya Zayyana Sabbin Manufofin Amurka A Afirka

VOA60 Afirka: Mai Ba Da shawara Ma Shugaban Amurka Kan Tsaro, John Bolton, Ya Zayyana Sabbin Manufofin Amurka A Afirka
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Mai ba da shawara ma Shugaban kasar Amurka kan tsaro, John Bolton, ya zayyana sabbin manufofin Amurka a Afirka, inda Amurka ke sake tunani kan rawar da ta ke takawa a kokarin da MDD ke yi na tabbatar da zaman lafiya a fadin nahiyar.

XS
SM
MD
LG