A Yau Talata ne 2 ga watan Oktoba 2018, Matar Shugaban Kasar Amurka Malania Trump ta isa kasar Ghana a cikin ziyarar da take a wasu kasashen Afirka
Ziyarar Matar Shugaban Kasar Amurka Malania Trump Accra Babban Birnin Ghana
A Yau Talata ne 2 ga watan Oktoba, 2018, Matar Shugaban Kasar Amurka Malania Trump ta isa kasar Ghana a cikin ziyarar da take a wasu kasashen Afirka.
9
First lady Melania Trump embraces flower girl Lillian Naa Adai Sai, 8, as she receives flowers as she arrives at Kotoka International Airport in Accra, Ghana, Oct. 2, 2018.