Mataimakin Shugaban kasar Najeriya Yemi Osinbajo ya halarci jana'izar wadansu mabiya addinin kirista da suka rasa rayukan su yayin da suke a ibada, ciki harda babban limamin cocin Katolika a kauyen Mbalom dake jihar Benue.
Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Ya Halarci Bikin Jana'izar Wadanda Aka Kashe Benue

5
Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo Da Bishop Wilfred Anagbe Na Cocin Makurdi.

6
Mataimakin Shugaban Kasa Yana Jawabi

7
Osinbajo Da Gwamnan Benue Samuel Ortom
Facebook Forum