Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da shugaban Amurka Donald Trump yau Litinin a birnin Washington DC, wannan ne karon farko da wani shugaba daga nahiyar Afrika ya kai ziyara fadar White House a wannan shekarar ta 2018.
Ganawa Tsakanin Shugaba Buhari Da Shugaba Trump

5
Ganawa Tsakanin Shugaba Buhari Da Shugaba Trump A Fadar White House