Hotuna daga wasu sassan duniya daban daban da ke nuni da irin yadda rayuwa ke gudana.
Hotuna Daga Sassan Duniya Daban Daban
Hotunan dake nuna abubuwan da ke nuna abubun da ke gudana a wasu sassan duniya

5
Dakarun kasar Philippines a hanyar su ta komawa masauki bayan shugaba Rodrigo Duterte ya ayana yancin kan Yankin Marawi na kasar Philippines

6
Manoma na tafiya da dabbobinsu a gefen wata fadama a kasar Spaniya

7
Wani mazaunin kauyen Galicia, na duba wurin da wutar daji ta cinye

8
Ana hangen jerin motoci a yayin wani go slow a gadar Allahbad a kasar India
Facebook Forum