An buɗe gidan kayan gargajiya na Smithsonian da kuma sackler na kayayyakin Asiya a ranar 15 ga Oktoba, bayan an rufe su don gyarawa.
Bikin Sake Bude Gidan Kayan Gargijya Na Smithsonian A Birnin Washington D.C
![Masu Sana'ar Zane A Bikin Sake Bude Gidan Kayan Al'adun Gargajiya A Birnin Washington D C](https://gdb.voanews.com/36588849-96e6-418b-a225-c8b612a9943c_w1024_q10_s.jpg)
1
Masu Sana'ar Zane A Bikin Sake Bude Gidan Kayan Al'adun Gargajiya A Birnin Washington D C
![Mai Sana'ar Zane A Bikin Sake Bude Gidan Kayan Al'adun Gargajiya A Birnin Washington D C](https://gdb.voanews.com/72800df4-cb1b-4c24-a82c-1b21ee1c5744_w1024_q10_s.jpg)
2
Mai Sana'ar Zane A Bikin Sake Bude Gidan Kayan Al'adun Gargajiya A Birnin Washington D C
![Bikin Sake Bude Gidan Kayan Al'adun Gargajiya A Birnin Washington D C](https://gdb.voanews.com/e3ac372b-4871-457e-abda-58051fd215d8_w1024_q10_s.jpg)
3
Bikin Sake Bude Gidan Kayan Al'adun Gargajiya A Birnin Washington D C
![Makada A Bikin Sake Bude Gidan Kayan Al'adun Gargajiya A Birnin Washington D C](https://gdb.voanews.com/cba1cc48-143c-4f77-a4e6-34b81022f11b_w1024_q10_s.jpg)
4
Makada A Bikin Sake Bude Gidan Kayan Al'adun Gargajiya A Birnin Washington D C
Facebook Forum