‘Yan sanda sunce akalla mutane 12 ne aka tabbatar sun mutu, yayin da gobarar tayi ta bazuwa a babban ginan mai hawa 27 dake kudancin London da yammacin jiya talata, inda ta rutsa da mutane da dama, ranar Laraba 15 ga watan Yuni shekarar 2017.
Hotuna: Gobara Ta Afkawa Wani Babban Gini Mai Hawa 27 a London
![Babban Ginin La Grenfell dake London, Ingla, ranar Laraba 15 ga watan Yuni shekarar 2017.](https://gdb.voanews.com/c3b80fe6-8172-42ae-ad31-b5252330e249_cx0_cy9_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
5
Babban Ginin La Grenfell dake London, Ingla, ranar Laraba 15 ga watan Yuni shekarar 2017.
Facebook Forum