Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Boko Haram: 'Yan Kumar Bakin Wake Sun Kai Hari A Maiduguri


Boko Haram: 'Yan Kumar Bakin Wake Sun Kai Hari A Maiduguri
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:12 0:00

'Yan kunar-bakin-waken da ake kyautata zaton cewa 'yan Boko Haram ne sun kai hari a kan wasu sansanonin 'yan gudun hijira dake kusa da tashar motar Muna a Maiduguri, cikin daren da ya shige.

XS
SM
MD
LG