Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: SYRIA Majalisar Dinkin Duniya Tace Dakarun Gwamnatin Syria A Aleppo Sun Kashe A Kalla Farar Hula 82

VOA60 DUNIYA: SYRIA Majalisar Dinkin Duniya Tace Dakarun Gwamnatin Syria A Aleppo Sun Kashe A Kalla Farar Hula 82
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Majalisar Dinkin Duniya tace ta samu rahotanni da suka bayyana cewa dakarun gwamnatin Syria a Aleppo sun kashe a kalla farar hula 82 a unguwanni hudu, kuma kungiyar agaji ta Red Cross tayi kashedin dubbai a gabashin Aleppo ba su da wajen da zasu gudu su tsira.

XS
SM
MD
LG