No media source currently available
Dubban mutane sun yi tattaki kan titunan Athens a ranar laraba don nuna rashin amincewarsu da ziyarar Shugaba Barack Obama.