No media source currently available
Dumbin mutane dake goyon bayan shugaba Nicolas Maduro na Venezuela sun taru a kofar fadar shugaban kasa yayin da ‘yan majalisa na bangaren ‘yan adawa ke kaddamar da shirin gurfanara da shugaban.