Mahalartan shirin YALI da suka fito daga sassa dabam-dabam na fadin Afirka da kayayyakin kasashensu a taron ganawarsu da Shugaba Barack Obama.
Hotunan mahalartan shirin YALI sanye da kayayyakin kasashensu.
21
Matashi daga Burkina Faso
22
Matashiya daga Malawi
23
Matasa daga Najeriya
24
Matashiya daga Niger - Aicha Maki