A bayan hare-haren da suka kashe mutane akalla 127, wadanda kungiyar ISI ta ce ita ce ta kai, Faransawa su na ci gaba da jimami yayin da shugabanninsu ke lasar takobin cewa wadanda suka kai zasu ga tashin hankali.
Faransawa Na Ci Gaba Da Jimamin Wadanda Suka Mutu Ko Suka Ji rauni
A bayan hare-haren da suka kashe mutane akalla 127, wadanda kungiyar ISI ta ce ita ce ta kai, Faransawa su na ci gaba da jimami yayin da shugabanninsu ke lasar takobin cewa wadanda suka kai zasu ga tashin hankali.
![Mutane su na wucewa ta jikin farfajiyar da aka killace ta gidan wasa na Bataclan, kwana guda a bayan mummunan harin da ya kashe mutane da yawa cikin dakin wasan dake Paris.](https://gdb.voanews.com/1e05f8ca-8d4f-42b2-b3b7-e08ab43a3685_w1024_q10_s.jpg)
9
Mutane su na wucewa ta jikin farfajiyar da aka killace ta gidan wasa na Bataclan, kwana guda a bayan mummunan harin da ya kashe mutane da yawa cikin dakin wasan dake Paris.
![](https://gdb.voanews.com/af774f9e-1366-434d-bd36-59da941ad945_w1024_q10_s.jpg)
10
!['Yan sandan Faransa su na binciken motoci a bakin iyakar kasar da Italiya, kusa da La Turbie, asabar 14 Nuwamba, 2015.](https://gdb.voanews.com/0846f497-6177-491e-b010-f461fc76e0ea_w1024_q10_s.jpg)
11
'Yan sandan Faransa su na binciken motoci a bakin iyakar kasar da Italiya, kusa da La Turbie, asabar 14 Nuwamba, 2015.