Shugabannin kasashen Afirka dabam-dabam sun hallara a New Delhi, babban birnin Indiya, domin taron kolin da kasar ta kira da kasashen Afirka.
Hotunan Taron Kolin Kasashen Afirka Da Kasar Indiya A Birnin New Delhi
![Shugaba John Dramani Mahama, na Ghana tare da maidakinsa, Lordina, a lokacin da karamin ministan Noma na Indiya, Mohanbhai Kundariya ke tarbarsu.](https://gdb.voanews.com/d3a0e180-9b50-4f59-a2bd-192d51e7a2f4_w1024_q10_s.jpg)
10
Shugaba John Dramani Mahama, na Ghana tare da maidakinsa, Lordina, a lokacin da karamin ministan Noma na Indiya, Mohanbhai Kundariya ke tarbarsu.
![Karamin minista a gwamnatin Indiya, G M Siddeswara yana tarbar shugaba Ellen Johnson Sirleaf, ta kasar Liberiya.](https://gdb.voanews.com/384fc039-c556-4570-8b0d-d60f3a2d563f_w1024_q10_s.jpg)
11
Karamin minista a gwamnatin Indiya, G M Siddeswara yana tarbar shugaba Ellen Johnson Sirleaf, ta kasar Liberiya.
![Mataimakin shugaban kasar Tanzaniya, Mohammed Gharib Billal, a hagu, yana gaisawa da karamin ministan man fetur na Indiya, Dharmendra Pradhan, lokacin da ya isa wurin taron kolin.](https://gdb.voanews.com/c576b734-7808-4a6d-acbf-bc06b3c1c981_w1024_q10_s.jpg)
12
Mataimakin shugaban kasar Tanzaniya, Mohammed Gharib Billal, a hagu, yana gaisawa da karamin ministan man fetur na Indiya, Dharmendra Pradhan, lokacin da ya isa wurin taron kolin.
![Wani karamin minista a gwamnatin Indiya, Rajyavardhan Singh Rathore, yana tarbar shugaba Robert Mugabe na kasar Zimbabwe a lokacin da ya isa wurin taron kolin.](https://gdb.voanews.com/2be0df6d-1370-4522-9fe2-90d19956e5fa_w1024_q10_s.jpg)
13
Wani karamin minista a gwamnatin Indiya, Rajyavardhan Singh Rathore, yana tarbar shugaba Robert Mugabe na kasar Zimbabwe a lokacin da ya isa wurin taron kolin.