Shugabannin kasashen Afirka dabam-dabam sun hallara a New Delhi, babban birnin Indiya, domin taron kolin da kasar ta kira da kasashen Afirka.
Hotunan Taron Kolin Kasashen Afirka Da Kasar Indiya A Birnin New Delhi
![Karamin ministan al'adu na Indiya, Mahesh Sharma, yana tarbar firayim ministan kasar Lesotho, Pakalitha Mosisili.](https://gdb.voanews.com/5d3447c1-8b2a-4803-8f35-751098da1fe3_w1024_q10_s.jpg)
14
Karamin ministan al'adu na Indiya, Mahesh Sharma, yana tarbar firayim ministan kasar Lesotho, Pakalitha Mosisili.
![Shugaba Ismail Omar Guelleh, na Djibouti, hagu, yana gaisawa da mai tarbarsa, karamin ministan harkokin wajen Indiya, Vijay Kumar Singh,lokacin da ya isa wurin taro](https://gdb.voanews.com/53b8c1c9-6e77-47e0-b0b4-36a242f55321_w1024_q10_s.jpg)
15
Shugaba Ismail Omar Guelleh, na Djibouti, hagu, yana gaisawa da mai tarbarsa, karamin ministan harkokin wajen Indiya, Vijay Kumar Singh,lokacin da ya isa wurin taro
![Bakin dake halartar taron kolin na Indiya da kasashen Afirka a New Delhi](https://gdb.voanews.com/b9287504-9909-40da-83cc-bda829221f36_w1024_q10_s.jpg)
16
Bakin dake halartar taron kolin na Indiya da kasashen Afirka a New Delhi
![Shugaba Yoweri Museveni na Uganda](https://gdb.voanews.com/b71a810d-916f-4a82-b094-bc6677c5b2d1_w1024_q10_s.jpg)
17
Shugaba Yoweri Museveni na Uganda