Shugabannin kasashen Afirka dabam-dabam sun hallara a New Delhi, babban birnin Indiya, domin taron kolin da kasar ta kira da kasashen Afirka.
Hotunan Taron Kolin Kasashen Afirka Da Kasar Indiya A Birnin New Delhi
![Shugaba Mohamadou Issoufou, na Jamhuriyar Nijar a lokacin da karamin minista mai kula da manyan masana'antu na Indiya, G.M. Siddeshwara, yake tarbarsa.](https://gdb.voanews.com/2a7e1c84-b8c5-4429-b7c7-595bd024e157_w1024_q10_s.jpg)
6
Shugaba Mohamadou Issoufou, na Jamhuriyar Nijar a lokacin da karamin minista mai kula da manyan masana'antu na Indiya, G.M. Siddeshwara, yake tarbarsa.
![Shugaba Idris Deby Ito na kasar Chadi a lokacin da ya isa zauren taron kolin Indiya da kasashen Afirka.](https://gdb.voanews.com/1394b6d2-4e94-447a-86ec-34263e1627a0_w1024_q10_s.jpg)
7
Shugaba Idris Deby Ito na kasar Chadi a lokacin da ya isa zauren taron kolin Indiya da kasashen Afirka.
![Shugaba Boni Yayi na Jamhuriyar Benin](https://gdb.voanews.com/eab851e0-89d1-42a0-a678-2a2a1215c19a_w1024_q10_s.jpg)
8
Shugaba Boni Yayi na Jamhuriyar Benin
![Sakatare mai kula da yankunan yamma na Indiya, Navtej Singh Sarna, na biyu a dama, yana magana da wani wakilin Masar a ranar farko ta taron kolin Indiya da Kasashen Afirka a New Delhi](https://gdb.voanews.com/a6bc39dc-23d0-4d48-a65d-1c9e83cc3ecb_w1024_q10_s.jpg)
9
Sakatare mai kula da yankunan yamma na Indiya, Navtej Singh Sarna, na biyu a dama, yana magana da wani wakilin Masar a ranar farko ta taron kolin Indiya da Kasashen Afirka a New Delhi