Hotunan Gasar Cin Kofin Afirka Daga Wakilin VOA Abdushakur Aboud
Hotunan Gasar Cin Kofin Afirka Daga Wakilin VOA Abdushakur Aboud
5
Wasan Equatorial Guinea a garin Bata
6
'Yan kallo su na daukar hoto da wani dan wasan gaba na kasar Guinea a birnin Malabo
7
Likitoci su na auna zafin jikin fasinjoji a lokacin da suke isa filin jirgin saman garin Bata a Equatorial Guinea
8