Gasar Cin Kofin Kasashen Afirka A Equatorial Guinea
Gasar Cin Kofin Kasashen Afirka A Equatorial Guinea
![Wata 'yar kallo ta shafa fenti na kalar tutar kasar Equatorial Guinea a lokacin wasan farko a tsakanin mai masaukin baki da kasar Kwango a garin Bata, asabar 17 Janairu 2015.(AP Photo/Themba Hadebe)](https://gdb.voanews.com/825a6afd-c91a-4f60-9f43-85e4d71cd70c_w1024_q10_s.jpg)
1
Wata 'yar kallo ta shafa fenti na kalar tutar kasar Equatorial Guinea a lokacin wasan farko a tsakanin mai masaukin baki da kasar Kwango a garin Bata, asabar 17 Janairu 2015.(AP Photo/Themba Hadebe)
!['Yan kallon kasar Mali su na tarbar 'yan wasan kasarsu a lokacin da suka isa babban filin jirgin saman Malabo, babban birnin Equatorial Guinea ran 16 Janairu 2015.](https://gdb.voanews.com/0117fa6e-8d7d-42c7-9a1b-b72c55f4359a_w1024_q10_s.jpg)
2
'Yan kallon kasar Mali su na tarbar 'yan wasan kasarsu a lokacin da suka isa babban filin jirgin saman Malabo, babban birnin Equatorial Guinea ran 16 Janairu 2015.
!['Yan kallo sun cika makil a ranar farko a lokacin wasan farko a tsakanin mai masaukin baki da kasar Kwango a garin Bata, asabar 17 Janairu 2015.(AP Photo/Themba Hadebe)](https://gdb.voanews.com/299d1a4d-d7c8-4931-b6cc-1619fc496d72_w1024_q10_s.jpg)
3
'Yan kallo sun cika makil a ranar farko a lokacin wasan farko a tsakanin mai masaukin baki da kasar Kwango a garin Bata, asabar 17 Janairu 2015.(AP Photo/Themba Hadebe)
![Dan wasan Equatorial Guinea, Diosdado Mbele Mangue, a dama, yana kokarin tare dan wasan Kwango, Arnold Bouka Moutou, hagu,a wasan farko tsakanin kasashen biyu ran asabar 17 Janairu 2015](https://gdb.voanews.com/096551f8-332c-4326-8d7a-271eee7aab74_w1024_q10_s.jpg)
4
Dan wasan Equatorial Guinea, Diosdado Mbele Mangue, a dama, yana kokarin tare dan wasan Kwango, Arnold Bouka Moutou, hagu,a wasan farko tsakanin kasashen biyu ran asabar 17 Janairu 2015