0
Sansanin Masu Gudun Hijira a Yola, Disamba 5, 2014
Kimanin mutane miliyan daya da dubu dari shida ne suka kauracewa gidajensu sanadiyar hare-haren 'yan Boko Haram, daya haifar da annobar 'yan gudun hijira a kasar data fiye yawwan mutane a Afirka.

9
'Yan gudun hijira sandiyar hare-haren 'yan Boko Haram sun karban kayayyakin agaji da suka hada da abinci a sansanin 'yan gudun hijira a Yola.