Labari: Takaitattun Labaran Duniya - 2:59
Wata kotu a Afirka ta Kudu ta yanke hukumcin daurin shekaru 24 a kurkuku kan madugun tsageran Niger-delta na Najeriya, henry Okah; shugabar Kungiyar ‘Yan Sanda ta Duniya, INTERPOL, tana ziyara a Najeriya, yayin da Kungiyar dalibai ta Najeriya ta yi wata zanga-zanga a harabar majalisar dokokin kasar a Abuja.
Zangon shirye-shirye
-
Janairu 17, 2015Rahoton Zanga Zanga a Miamey
-
Maris 07, 2014An Horas Da Masu Aikin Jinya a Jihar Bauchi - 3:47
-
Maris 04, 2014Bular Cutar Gudawa a Jihar Neja - 2'58"
-
Fabrairu 12, 2014Kiwon lafiya a Bauchi - 2:10
-
Nuwamba 07, 2013Dandalin VOA - 15:00
-
Agusta 05, 201335 Senators Take Home Millions for No Work - 00:41